W.Yah 21:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai na ga tsattsarkan birni kuma, Sabuwar Urushalima, tana saukowa daga Sama daga wurin Allah, shiryayyiya kamar amaryar da ta yi ado saboda mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Na ga Birni Mai Tsarki, sabuwar Urushalima tana saukowa daga sama, daga Allah, a shirye kamar amaryar da aka yi mata ado mai kyau saboda mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |