W.Yah 21:15 - Littafi Mai Tsarki15 Shi wanda ya yi mini magana kuwa yana da sandar awo ta zinariya, domin ya auna birnin, da ƙofofinsa, da garunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Mala’ikan da ya yi magana da ni yana da sandan awo na zinariya don awon birnin, ƙofofinsa, da kuma katangarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |