W.Yah 21:11 - Littafi Mai Tsarki11 yana tare da ɗaukakar Allah. Hasken birnin yana ƙyalƙyali kamar wani irin nadirin dutse mai daraja, kamar yasfa, garau kamar ƙarau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ya haskaka da ɗaukakar Allah, haskensa kuwa ya yi kamar lu’ulu’u mai daraja sosai, kamar yasfa, yana ƙyalƙyali kamar madubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |