W.Yah 20:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai kuma su bazu, su mamaye duk duniya, su yi wa sansanin tsarkaka da ƙaunataccen birni ƙawanya, sai wuta ta zubo daga sama ta lashe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Suka mamaye duk fāɗin duniya suka kuma kewaye sansanin mutanen Allah, birnin da yake ƙauna. Amma wuta ta fito daga sama ta cinye su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |