W.Yah 20:8 - Littafi Mai Tsarki8 ya kuma fito ya yaudari al'ummai waɗanda suke kusurwoyin nan huɗu na duniya, wato, Gog da Magog, ya tattara su saboda yaƙi, yawansu kamar yashin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 zai kuma fito don yă ruɗi al’ummai da suke a kursuyoyi huɗu na duniya, Gog da Magog, yă tattara su don yaƙi. Yawansu kuwa ya yi kamar yashi a bakin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |