W.Yah 20:10 - Littafi Mai Tsarki10 Shi kuwa Ibilis mayaudarinsu, sai da aka jefa shi a tafkin wuta da ƙibiritu, a inda dabbar nan da annabin nan na ƙarya suke, za a kuma gwada musu azaba dare da rana har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Aka jefa Iblis da ya ruɗe su cikin tafkin farar wuta, inda aka jefa dabban nan da annabin ƙaryan nan. Za a ba su azaba dare da rana har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |