W.Yah 20:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sa'an nan na ga wani mala'ika yana saukowa daga Sama, yana a riƙe da mabuɗin mahallaka, da kuma wata babbar sarƙa a hannunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Na kuma ga wani mala’ika yana saukowa daga sama, yana da mabuɗin Abis yana kuma riƙe da ƙaton sarƙa a hannunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |