W.Yah 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 “Ka kuma rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Simirna haka, ‘Ga maganar wanda yake na Farko da na Ƙarshe, wanda ya mutu, ya kuma sāke rayuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Zuwa ga mala’ikan ikkilisiya a Simirna, ka rubuta, Waɗannan su ne kalmomin wannan da yake na Farko da na Ƙarshe, wanda ya mutu ya kuma sāke tashi da rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |