W.Yah 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 To, ga shi, zan jefa ta a gado, masu yin fasikanci da ita kuma zan ɗora musu matsananciyar wahala, sai ko in sun tuba da irin aikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Don haka zan jefa ta a kan gadon wahala, zan kuma sa waɗanda suke zina da ita, su sha azaba ƙwarai, sai dai in sun tuba daga hanyoyinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |