W.Yah 2:19 - Littafi Mai Tsarki19 “ ‘Na san ayyukanka, da ƙaunarka, da bangaskiyarka, da ibadarka, da jimirinka, ayyukanka kuma na yanzu, sun fi na farkon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Na san ayyukanka, ƙaunarka da bangaskiyarka, hidimarka da daurewarka, kuma cewa kana yin abubuwa a yanzu fiye da abin da ka yi da farko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |