15 Haka kai ma kake da waɗansu masu bin koyarwar Nikolatawa.
15 Haka ma kana da waɗanda suke riƙe da koyarwar Nikolaitawa.
Amma a wannan waje kam ka kyauta, kā ƙi ayyukan Nikolatawa, ni ma kuwa na ƙi su.
Da Yesu ya gama duk wannan magana, sai taro suka yi mamakin koyarwarsa,