W.Yah 2:12 - Littafi Mai Tsarki12 “Ka kuma rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Birgamas haka, ‘Ga maganar wanda yake da takobi mai kaifi biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “Zuwa ga mala’ikan ikkilisiya a Fergamum, ka rubuta, Waɗannan su ne kalmomin wannan wanda yake da takobi mai kaifi biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |