W.Yah 19:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai aka ji wata murya daga kursiyin, tana cewa, “Ku yabi Allahnmu, ya ku bayinsa, Ku da kuke jin tsoronsa, yaro da babba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan wata murya ta fito daga kursiyin, tana cewa, “Ku yabi Allahnmu, dukanku da kuke bayinsa, ku da kuke tsoronsa, babba da yaro!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |