W.Yah 19:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sauran kuwa aka sare su da takobin wanda yake a kan doki, wato, da takobin nan da yake fitowa daga cikin bakinsa. Dukan tsuntsaye kuwa suka ci namansu har suka yi gamba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sauran kuma aka kashe su da takobin da ya fito daga bakin wannan wanda yake kan dokin. Dukan tsuntsaye kuwa suka ci namansu iyakar iyawarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |