W.Yah 19:18 - Littafi Mai Tsarki18 ku ci naman sarakuna, da naman sarakunan yaƙi, da naman ƙarfafa, da naman dawakai, da na mahayansu, da naman kowa da kowa, wato, na ɗa da na bawa, na yaro da na babba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 don ku ci naman sarakuna, jarumawa, da kuma manyan mutane, na dawakai da mahayansu, da kuma naman dukan mutane, ’yantacce da bawa, babba da yaro.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |