W.Yah 19:12 - Littafi Mai Tsarki12 Idanunsa kamar harshen wuta suke, kansa da kambi da yawa, yana kuma da wani suna a rubuce, wanda ba wanda ya sani sai shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Idanunsa sun yi kamar harshen wuta, a kansa kuwa akwai rawani masu yawa. Yana da suna rubuce a kansa da babu wanda ya sani sai dai shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |