W.Yah 18:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sarakunan duniya kuma da suka yi fasikanci da zaman almubazzaranci da ita, za su yi mata kuka da kururuwa, in sun ga hayaƙin ƙunarta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Sa’ad da sarakunan duniya da suka yi zina da ita suka kuma yi tarayya cikin jin daɗinta suka ga hayaƙin ƙunarta, za su yi kuka da makoki saboda ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |