W.Yah 18:3 - Littafi Mai Tsarki3 Dukkan al'ummai sun yi tsananin jarabar yin fasikanci da ita, Sarakunan duniya kuma sun yi fasikanci da ita, Attajiran duniya kuma sun arzuta da almubazzarancinta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Gama dukan al’ummai sun sha ruwan inabin haukan zinace zinacenta. Sarakunan duniya sun yi zina tare da ita, attajiran duniya kuma sun arzuta da almubazzarancinta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |