W.Yah 17:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ƙahonin nan goma kuma da ka gani, wato, su da dabbar nan za su ƙi karuwar, su washe ta, su tsiraita ta, su ci namanta, su ƙone ta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Dabbar da kuma ƙahoni goma da ka gani za su ƙi jinin karuwar. Za su kai ta ga hallaka su kuma bar ta tsirara; za su ci namanta su kuma ƙone ta da wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |