W.Yah 17:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai mala'ikan nan ya ce mini, “Ruwan nan da ka gani, a inda karuwar nan take a zaune, jama'a ce iri iri, da taro masu yawa, da al'ummai, da harsuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sa’an nan mala’ikan ya ce mini, “Ruwayen da ka gani, inda karuwan take zama, jama’a ce, taro masu yawa, al’ummai da kuma harsuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |