W.Yah 16:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai na ji wata murya a bagadin ƙona turare, tana cewa, “Hakika, ya Ubangiji Allah Maɗaukaki, Hukuncinka daidai yake, na adalci ne kuma!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Na kuma ji bagaden ya amsa, “I, Ubangiji Allah, Maɗaukaki, hukuntanka daidai yake na adalci ne kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |