W.Yah 16:3 - Littafi Mai Tsarki3 Mala'ika na biyu ya juye abin da yake a tasarsa a teku, ya zama kamar jinin mataccen mutum, kowane abu mai rai na cikin teku kuma ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Mala’ika na biyu ya juye kwanonsa a bisan teku, sai tekun ya zama jini kamar na mataccen mutum, kuma kowane abu mai rai da yake cikin tekun ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |