20 Kowane tsibiri ya ɓace, manyan duwatsu ma ba a ƙara ganinsu ba.
20 Kowane tsibiri ya gudu ba a kuwa ƙara ganin duwatsu ba.
sararin sama ya dāre ya naɗe kamar tabarma, sai aka kawar da kowane dutse, da kowane tsibiri daga mazauninsa.
Sa'an nan na ga wani babban kursiyi fari, da wanda yake a zaune a kai, sai sama da ƙasa suka guje wa Zatinsa, suka ɓace.
Bayan sun zazzaga tsibirin duka har Bafusa, suka iske wani mai sihiri, annabin ƙarya, Bayahude, mai suna Bar-yashu'a,