W.Yah 16:14 - Littafi Mai Tsarki14 su iskoki ne, aljannu masu yin abubuwan al'ajabi, masu zuwa wurin sarakunan duniya duka, don su tara su saboda yaƙi a babbar ranar nan ta Allah Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Su ruhohin aljanu ne da suke aikata abubuwan banmamaki, sukan je wurin sarakunan dukan duniya, don su tattara su don yaƙi a babbar ranar Allah Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |