W.Yah 16:13 - Littafi Mai Tsarki13 Na kuma ga baƙaƙen aljannu masu kama da kwaɗi gudu uku, suna fitowa daga bakin macijin nan, da bakin dabbar nan, da kuma bakin annabin nan na ƙarya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan na ga mugayen ruhohi guda uku da suka yi kamar kwaɗi; suka fito daga bakin macijin nan, da kuma daga bakin dabbar, da kuma daga bakin annabin ƙaryan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |