W.Yah 16:10 - Littafi Mai Tsarki10 Mala'ika na biyar ya juye abin da yake a tasarsa a kursiyin dabbar nan, sai mulkinta ya zama duhu, har mutane suka ciji leɓunansu don azaba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Mala’ika na biyar ya juye kwanonsa a bisan gadon sarautar dabbar, mulkinta kuwa ya zama duhu. Mutane suka yi ta cizon bakinsu saboda azaba အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |