W.Yah 14:20 - Littafi Mai Tsarki20 Aka tattake mamatsar inabin a bayan gari, jini kuma ya yi ta gudana daga mamatsar inabin, ya kai kamar tsawon linzami a bakin doki, har mil metan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Aka tattake su a wurin matsin inabi a bayan gari, jini kuwa ya yi ta gudana daga wurin matsin inabi tsayinsa ya kai kamar tsawon linzami a bakin doki, nisansa kuma ya kai wajen kilomita 300. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |