W.Yah 14:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai na ji wata murya daga Sama kamar ƙugin ruwa mai gudu, kamar aradu mai ƙara, muryar da na ji kuwa, kamar ta masu molo ce na kiɗan molo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai na ji ƙara daga sama kamar motsin ruwaye masu gudu, kamar kuma tsawa. Ƙarar da na ji ta yi kamar ta masu garaya da suke kiɗin garayarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |