W.Yah 13:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sa'an nan na ga wata dabba na fitowa daga cikin ƙasa. Tana da ƙaho biyu kamar na ɗan rago, maganarta kuwa kamar ta macijin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai na ga wata dabba tana fitowa daga ƙasa. Tana da ƙahoni biyu kamar ɗan rago, amma ta yi magana kamar maciji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |