W.Yah 12:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ta kuwa haifi ɗa namiji, wanda zai mallaki dukkan al'ummai da sandar ƙarfe, amma aka fyauce ɗan nata, aka kai shi zuwa wurin Allah da kursiyinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ta haifi ɗa, namiji, wanda zai yi mulkin dukan al’ummai da sandar ƙarfe. Aka fyauce ɗanta zuwa wurin Allah da kuma kursiyinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |