W.Yah 11:9 - Littafi Mai Tsarki9 Mutanen dukkan jama'a, da kabila, da harshe, da al'umma za su riƙa kallon gawawwakinsu, har kwana uku da rabi, su kuwa ƙi yarda a binne su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Kwana uku da rabi mutane daga kowace jama’a, kabila, harshe da kuma al’umma za su yi ta kallon gawawwakinsu su kuma ƙi binne su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |