W.Yah 11:17 - Littafi Mai Tsarki17 Suna cewa, “Mun gode maka, ya Ubangiji Allah, Maɗaukaki, Wanda yake a yanzu, shi ne kuma a dā, Saboda ka ɗauki ikonka mai girma, kana mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 suna cewa, “Muna maka godiya ya Ubangiji Allah, Maɗaukaki, wanda yake a yanzu, shi ne kuma a dā, domin ka karɓi ikonka mai girma ka kuma fara mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |