W.Yah 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Mazaunan duniya kuma, sai su yi ta alwashi a kansu, suna ta shagali, suna a'aika wa juna da kyauta, domin annabawan nan biyu dā sun azabtar da mazaunan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Mazaunan duniya za su ƙyaface su kuma yi biki ta wurin aika kyautai wa juna, domin waɗannan annabawan nan biyu ne suka azabtar da mazaunan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |