W.Yah 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 “Ni ne Alfa. Ni ne Omega,” in ji Ubangiji Allah, wanda yake a yanzu, shi ne a dā, shi ne kuma a nan gaba, Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Ni ne Alfa da kuma Omega,” in ji Ubangiji Allah, “wanda yake a yanzu, wanda yake a dā, da kuma wanda zai zo, Maɗaukaki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |