W.Yah 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ga shi, zai zo a cikin gajimare, kowa zai gan shi, har da waɗanda suka soke shi, duk kabilan duniya kuma za su yi kuka a kansa. Wannan haka yake. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 “Duba, yana zuwa cikin gizagizai, kowane ido kuwa zai gan shi, har da waɗanda suka soke shi”; dukan mutanen duniya kuwa “za su yi makoki dominsa.” Bari yă zama haka nan! Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |