W.Yah 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Albarka tā tabbata ga mai karanta maganar nan ta annabci, ta kuma tabbata ga masu ji, waɗanda kuma suke kiyaye abin da yake a rubuce a ciki, domin lokaci ya gabato. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Mai albarka ne wanda yake karanta waɗannan kalmomin annabci, masu albarka ne kuma waɗanda suke jinsu, suke kuma sa abin da aka rubuta a ciki a zuciya, domin lokaci ya yi kusa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |