W.Yah 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Yana riƙe da tauraro bakwai a hannunsa na dama, daga bakinsa kuma takobi mai kaifi biyu yake fitowa. Fuskarsa tana haske kamar rana a tsaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 A hannunsa na dama ya riƙe taurari bakwai, daga bakinsa kuwa takobi mai kaifi biyu ya fito. Fuskarsa ta yi kamar rana mai haskakawa da dukan haskenta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |