Waƙar Waƙoƙi 8:7 - Littafi Mai Tsarki7 Kome yawan ruwa ba zai iya kashe ta ba. Ba rigyawar da za ta nutsar da ita. Duk wanda ya ce zai iya sayen ƙauna da dukiya, Ba abin da zai same shi sai tashin hankali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ruwa da yawa ba zai iya kashe ƙauna ba, koguna ba za su iya kwashe ta ba. In wani zai bayar da dukan dukiyar gidansa don ƙauna, za a yi masa dariya ne kawai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |