3 In ta da kai da hannun hagunka, Ka rungume ni da hannun damanka.
3 Hannunsa na hagu yana a ƙarƙashin kaina, hannunsa na dama kuma ya rungume ni.
Bari ka ta da kaina da hannun hagunka, Ka rungume ni da hannun damanka.
Allah Madawwami, shi ne wurin zamanka, Madawwaman damatsansa suna tallafarka, Yana kore maka maƙiyanka, Ya ce, ‘Ka hallaka su!’
amma ya ce mini, “Alherina yā isa, domin ta wajen rashin ƙarfi ake ganin cikar ikona.” Saboda haka sai ma in ƙara yin alfarma da raunanata da farinciki fiye da na da, domin ikon Almasihu ya zauna a tare da ni.
Sai in kai ka gidan mahaifiyata, In ba ka gaurayayyen ruwan inabina wanda aka yi da rumman, ka sha.
Ku yi mini alkawari, ku matan Urushalima, Ba za ku shiga tsakaninmu ba.