Waƙar Waƙoƙi 8:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ya ƙaunataccena, ka zo wurina da sauri, kamar batsiya, Ko sagarin kishimi a kan duwatsu inda kayan yaji yake tsirowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ka zo, ƙaunataccena, ka zama kamar barewa ko kuwa kamar ’yar batsiya a kan dutsen da kayan yaji suke a shimfiɗe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |