Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Waƙar Waƙoƙi 8:13 - Littafi Mai Tsarki

13 Aminaina suna kasa kunne ga ƙaunataccena. Ina so in ji muryarka daga cikin lambun.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Ke da kike zaune a cikin lambu da ƙawaye suna lura da ke, bari in ji muryarki!

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Waƙar Waƙoƙi 8:13
19 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Farka, ya iskar arewa. Ki hura a kan lambuna, ke iskar kudu. Iska ta cika da ƙanshi. Bari ƙaunataccena ya zo lambunsa, Ya ci 'ya'yan itatuwa mafi kyau.


Faɗa mini, ƙaunataccena, Ina za ka kai garkenka kiwo? Ina za su huta sa'ad da rana ta take? Ina zan neme ka a cikin garkunan makiyaya?


kuna koya musu su kiyaye duk iyakar abin da na umarce ku. Ga shi, ni kuma kullum ina tare da ku har zuwa matuƙar zamani.”


Gama kuwa inda mutum biyu ko uku suka taru saboda sunana, ni ma ina nan a tsakiyarsu.”


Na gangara zuwa cikin itatuwan almond Domin in ga ƙananan itatuwan da suke a kwarin, Domin in ga ganyayen inabi Da furannin itatuwan rumman.


Ƙaunataccena ya tafi lambunsa inda fangulan furanninsa suke. Yana kiwon garkensa a lambun, yana tattara furannin bi-rana.


Ku yi kira gare ni sa'ad da wahala ta zo, Zan cece ku, Ku kuwa za ku yabe ni.”


Aka kai ta wurin sarki tana saye da riga mai ado. Ga 'yan matanta a biye, Aka kawo su wurin sarki.


Sa'ad da Filistiyawa suka gan shi suka sa samari talatin su zauna tare da shi.


Sai ya ce mata, “Tafi.” Ya sallame ta, ta tafi har wata biyu ɗin. Ita da ƙawayenta kuwa suka yi makokin budurcinta a kan duwatsu.


Har yanzu dai ba ku roƙi kome da sunana ba. Ku roƙa, za ku samu, domin farin cikinku ya zama cikakke.”


In kun zauna a cikina, maganata kuma ta zauna a cikinku, za ku roƙi duk abin da kuke so, za a kuwa yi muku.


Ni ma ina da gonar inabi ta kaina. Kai Sulemanu zan ba ka kuɗi azurfa dubu, Sauran ma'aikata kuma zan ba kowanne ɗari biyu.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ