Waƙar Waƙoƙi 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sulemanu yana da gonar inabi A Ba'al-hamon, wato wuri mai yawan albarka. Ya yi ijara da waɗansu zaɓaɓɓun manoma. Kowannensu yana biyansa kuɗi, azurfa dubu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Solomon ya kasance da gonar inabi a Ba’al-Hamon; ya ba da hayar gonar inabi ga ’yan haya. Kowanne zai biya shekel dubu na azurfa don ’ya’yan inabin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |