Waƙar Waƙoƙi 7:9 - Littafi Mai Tsarki9 Bakinki kamar ruwan inabi mafi kyau ne. Idan haka ne bari ya bulbulo sosai zuwa ga ƙaunataccena, Ya gangara leɓunan masu barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 kuma bakinki ya yi kamar ruwan inabi mafi kyau. Bari ruwan inabi yă wuce kai tsaye zuwa ga ƙaunataccena, yana gudu a hankali a leɓuna da kuma haƙora. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |