Waƙar Waƙoƙi 7:8 - Littafi Mai Tsarki8 Zan hau itacen dabino in tsinko 'ya'yan. Mamanki kamar nonnan inabi suke a gare ni. Numfashinki kamar ƙanshin gawasa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Na ce, “Zan hau itacen dabino; zan kama ’ya’yansa.” Bari nonanki su zama kamar nonna kuringa, ƙanshin numfashinki ya yi kamar gawasa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |