3 Mamanki kamar bareyi biyu ne, wato tagwayen barewa ne.
3 Nonanki sun yi kamar bareyi biyu, tagwayen barewa.
Mamanki kamar bareyi biyu ne, Wato tagwayen barewa, suna kiwo cikin furen bi-rana.
Haƙoranki farare fat kamar tunkiyar da aka yi mata sausaya Aka yi mata wanka nan da nan. Ba giɓi, suna nan shar. An jera su tantsai.
“Naftali sakakkiyar barewa ce, Mai haihuwar kyawawan 'ya'ya.
kyakkyawa mai kyan gani kamar barewa. Bari kyanta ya ɗau hankalinka. Bari ƙaunarta ta kewaye ka.
Cibinki kamar finjali ne, wanda bai taɓa rasa gaurayayyen ruwan inabi a ciki ba. Kwankwasonki kamar damin alkama ne a tsakiyar bi-rana.