7 Kumatunki suna haske bayan lulluɓi.
7 Kumatunki sun yi kamar rumman da aka tsaga biyu a cikin lulluɓinki.
Leɓunanki ja wur kamar kin shafa jan-baki. Maganarki tana faranta zuciya. Kumatunki suna haske bayan lulluɓi.
Kyakkyawa ce ke ƙaunatacciyata. Idonki kamar na kurciya, suna haskakawa daga cikin lulluɓi. Gashinki yana zarya kamar garken awaki Da yake gangarowa daga tuddan Gileyad.