Waƙar Waƙoƙi 6:6 - Littafi Mai Tsarki6 Haƙoranki farare fat kamar tunkiyar da aka yi mata sausaya Aka yi mata wanka nan da nan. Ba giɓi, suna nan shar. An jera su tantsai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Haƙoranki suna kama da garken tumakin da suke haurawa daga inda aka yi musu wanka. Kowanne yana tare da ɗan’uwansa; babu waninsu da yake shi kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |