Waƙar Waƙoƙi 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ki daina dubana gama idanunki suna rinjayata, Gashinki yana zarya kamar garken awaki Da yake gangarowa daga tuddan Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ki kau da idanu daga gare ni; gama suna rinjayata. Gashinki yana kama da garken awakin da suke gangarawa daga Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |