Waƙar Waƙoƙi 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 Komo, ki komo, ke Bashulamiya, Ki komo, ki komo domin mu ƙara dubanki. Me ya sa kuke so ku dubi Bashulamiya, Sa'ad da take taka rawar zamanin dā? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ki dawo, ki dawo, ya Bashulammiya; ki dawo, ki dawo, don mu dube ki! Don me kuke duban Bashulammiya sai ka ce rawar Mahanayim? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |