Waƙar Waƙoƙi 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai na tashi don in buɗe wa ƙaunataccena, ya shigo. Hannuna sharkaf da mur, Yatsuna suna ɗiga da mur sa'ad da na kama hannun ƙofar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Na tashi don in buɗe wa ƙaunataccena, sai hannuna ya jiƙe sharkaf da mur, yatsotsina suna ɗiga da mur, a hannuwan ƙofar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |